MAGANIN SANYI NA MATA (toilet infection) kashi na daya

 MAGANIN SANYI NA MATA (toilet infection) kashi na daya



Shi dai toilet infection ko ace ciwon sanyi na mata, yana dewa sun hada da:


 Guloriya


Amosanin kai


Infection


Amosani ido. da sauaran su.


Yadda yake nuna alamomin sa ajikin mace shine zata ji ko zata ringa ganin wadannan abubuwa kamar haka:


1. Kaikayin Gaba ( mace taji gabanta na Kaikayi)



2. Fitar Farin Ruwa a Gaba ( mace taga wani kalar ruwa nafitowa diga gabanta kamar nono ko kamar koko )



3. Bushewar Shaawa ( mace batada shaawa kota-kota duk yadda mijinta yazo mata taji bata shaawar sa)



4. Jin Zafi Lokacin Saduwa ko bayan an Gama ( idan kina saduwa da mijinki kiji kamar ana watsa miki borkono a gaban ki ko bayan kun gama saduwa kiringa jin zafi)



5. Ciwon Baya ko kiji bayan ki yakama ( mace taji kugunta yaakama haka kawai ko taji yawan ciwon baya)



6.  Tusar Gaba ( mace ta ringa yin tusan gaba)



7. Fitar kuraje kanana a Gaba



8. Fitar manyan Kuraje a gefen dama da hagu na matsematsin ki ( mace taga kuraje manya guda biyu gefen gabanta kamar maruru)



9. Bushewar Gaban Mace




Abubuwan da zaa samu don yin magani sune kamar haka:



1. NAMIJIN GORO


2. TAFARNUWA


3. CITTA


4. LEMUN TSAMI



Gargadi: 

wannan hadin na mata ne kawai Banda Maza a baya munyi magana hadin maza da mata.



Kutare mu a posting nagaba Insha ALLAH zamuyi bayani yadda zaa sarrafa su don amfani da su wajen magani.


Don ALLAH KURINGA LIKE NA PAGE DIN BA IYA POSTING KAWAI BA DON SAMUN UPDATE DIN MU MUNGODE.

Comments

Popular posts from this blog