HABBATUS-SAUDA (kashi na biyu)
HABBATUS-SAUDA kwaya ce mai albarka wacce take maganin cututtuka daban-daban , hasalima ANNABI MUHAMMAD S.A.W. yace tana maganin kowani irin cuta sai dai MUTUWA.
Diga cikin cututtukan da take magani akwai kamar haka:
1. Amosani ko Amodari
2. Qarin dake fitowa akan fata
3. Ciwon baya da ciwon kirji
4. Ciwon Mahaifa
5. Ciwon Mafitsara
6. Ciwon Hawan Jini
7. Ciwon Mura mai Zazzabi mai karfi
8. Ciwon Kai mai Tsanani
9. Maganin karyewar gashin kai na Mace
10. Ciwon Diabetes
11. Ciwon kwoda
12. Ciwon Taifot
13. Ciwon kunne
14. Ciwon Hakori
15. Shafan Aljanu ko sihiri
16. Matsalar Al'auran namiji ko Al'uran Mace
Insha ALLAH wannan shafin zaiyi kokari yakawo muku bayani akan yadda za'ayi amfani da HABBATUS-SAUDA don magance wadannan cututtuka da muka lissafo.
Mungode da ziyartar wannan shafin Magani cikin Abinci, kar amanta adanna mana like na page namu da wannan posting da mukayi sa'annan adanna mana share don sauran'yan uwa su amfana mungode.
Comments
Post a Comment