MAGANIN GYRAN GASHIN KAI NA MATA

MAGANIN GYRAN GASHIN KAI NA MATA HABBATUS-SAUDA kashi na Biyar HABBATUS-SAUDA ko muce HABBATUL-BARAKA duka sunayenta ne, takasance kwaya ce wacce take da albarka, tana maganin kowani irin cuta da yardan ALLAH. Ana amfani da HABBATUS-SAUDA wajen gyran gashin kai na mata, kamar: 1. Kara Bakin gashi 2. Kara Tsawo gashi 3. Da Laushin gashi 4. Kara Karfin gashi 5. Hana karyewar gashi ko Zuba *Yadda ake sarrafa wannan maganin asamu:* 1. Man HABBATUS-SAUDA cokali biyar 2. Man ZAITUN kofi days 3. TAFARNUWA kwaya 7 ( adakashi yayi laushi) Bayan ansamu wadannan abubuwan sai asamo kofi ko wani abu mai kama da kofi azuba man ZAITUN akawo man HABBATUS-SAUDA azuba akawo TAFARNUWA da aka daka azu sai a gaurayasu su cakudu sosai. Bayan an cakudasu sosai sai asamu woje Mai dubu aboyeshi yadda haske be zai haska shiba har tsawon kwana 40 ko 45. Amma bayan kowani awa 40 aringa dauko shi ana gauraya shi don maganin yahadu kar yadaskare, zaaga yana sanja Kala. Bayan maganin yakai w...